IQNA

Koke Kan Fakuwar Imami Majibinci lamari

Bangaren karshe na addu’ar Iftitah da ke nuni koke kan fakuwar Imam  Hojjat (AS) daga al’ummar musulmi. Wani bangare na addu’ar na cewa "Ya Ubangiji muna kawo kokenmu na rashin Annabinmu, tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi da alayensa... da kuma fakuwar Imamin zmani."  Za ku ji addu’ar Iftitah a cikin muryar Ali Fani mai karanta baitoci na addini.