IQNA

Barnar Hare-Haren Isra’ila Na Tsawon Kwanaki 48 A Gaza

Al-Quds (IQNA) Tun a ranar Juma'a aka tsagaita bude wuta na wucin gadi tsakanin gwamnatin sahyoniyawa da kungiyar Hamas, dubban Palasdinawa sun koma gidajensu a arewacin zirin Gaza inda suka shaida yadda Isra’ila ta ruguza musu unguwanni da gidajensu.