Karatun Kur’ani daga Alireza Rezaei a cikin Suratul Noor
Faifan biyo mai dauke da karatun ayoyi na 35 zuwa 38 a cikin suratul Noor da muryar Alireza Rezaei, makarancin kur'ani na kasa da kasa a haramin Imam Ridha, an gabatar da shi ga masu bibiyar Iqna.