IQNA

Dubi a dakin karatu na majalisar dokokin Iran

TEHRAN (IQNA) - Laburaren majalisar dokokin kasar Iran na dauke da dubban daruruwan litattafai, rubuce-rubuce, da takardu, wadanda suka mayar da shi daya daga cikin manyan dakunan karatu a Iran.