IQNA

Bikin rufe gasar kur'ani ta kasar Iran karo na 46

IQNA- An gudanar da bikin rufe gasar kur'ani mai tsarki ta kasar Iran karo na 46 a yammacin jiya Asabar a birnin Bojnourd na lardin Khorasan ta Arewa.