Karatun "Mohammadreza Pourzargari" a wajen taron makokin Fatemiya a Husainiyyar Imam Khumaini (RA)
Tehran (IQNA) Mohammad Reza Pourzargari, makarancin kur’ani na kasa da kasa, ya karanta aya ta 5 zuwa ta 18 a cikin suratul Insan a daren farko na zaman makokin Sayyida Siddiqa (a.s) a Husainiyyar Imam Khumaini (RA).