IQNA

Tunawa da Marigayi Sheikh Makawi al-Sunbati

A jiya 4 ga watan Junairu aka cika shekaru 24 da rasuwar Sheikh Makawi al-Sunbati daya daga cikin mashahuran malaman kur'ani a gidan rediyon kasar Masar.​