IQNA

Taron Risalat Allah a Tehran

Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, an gudanar da taron kasa da kasa mai taken “Risalat Allah” (Sakon Allah) wanda kungiyar al’adun muslunci ta ICRO a tsangayar ilimin tauhidi ta jami’ar Tehran ta shirya.