IQNA

Taro a cikin Vank Cathedral na Iran

IQNA – An gudanar da Eucharist wanda kuma aka fi sani da Holy Communion and bless Sacrament a ranar Asabar a Vank Cathedral, mai alaka da Cocin Apostolic Armeniya, da ke tsakiyar birnin Isfahan na kasar Iran a ranar Asabar.