IQNA

Yara a Hajjin Umrah

IQNA – Miliyoyin musulmi galibi tare da ‘ya’yansu ne suke tafiya birnin Makkah mai alfarma a duk shekara domin gudanar da aikin hajji da  Umrah.