Bikin auren matasa ma'aurata kusa da haramin Hazrat Shahcheragh
A ranar Alhamis a daidai lokacin da ake bukin maulidin Imam Ali (a.s) mai albarka, aka yi daurin auren ma'aurata 10 a zauren sada zumunta na Hazrat Ahmad bin Musa al-Kazem Shahcheragh (a.s) da aka yi a Shiraz.