IQNA

Maido da Littattafan Tarihi a Haramin Imam Riza

IQNA – Haramin Imam Riza (AS) da ke birnin Mashhad, yana da cibiya ta musamman domin maido da rubuce-rubucen tarihi.

Takardu sun nuna cewa, an kafa cibiyar ne kimanin shekaru 500 da suka gabata domin kare al'adun Musulunci. Masana suna amfani da hanyoyi daban-daban don maido da farfado da littattafai da rubuce-rubucen tarihi.