IQNA

Bikin bude gasar kur'ani ta Iran karo na 40

IQNA – An fara gasar kur’ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 40 a hukumance a birnin Tehran a ranar 15 ga watan Fabrairun 2024, inda mata da maza 69 daga kasashe 40 suka halarta.