IQNA

Karatun Hamid Shakrenjad a cikin juyayin shahidan hidima

14:29 - May 22, 2024
Lambar Labari: 3491201
IQNA - Hamid Shakranjad, makarancin kasa da kasa na kasarmu, ya karanta ayoyi daga cikin suratul Rahman mai albarka a daren jiya, 1 ga watan Khordad, a wajen bikin tunawa da shahidan hidima a jami'ar Jundishapur ta ilmin likitanci da ke Ahwaz.

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

 

Abubuwan Da Ya Shafa: karatu tunawa ayoyi hidima
captcha