IQNA - Mahajjatan Baytullahi al-Haram a kwanakin karshe na watan Zul-Qaida suna yin dawafi .
Kamfanin dillancin labaran iqna ya habarta cewa, mahajjatan Baitullah al-Haram a karshen watan zul-qaida da kuma jajibirin shiga watan zul-hijjah da kuma farkon lokacin aikin hajjin tammattu, suna a cikin dawafi a wannan wuri mai tsarki.