IQNA

Gidan kayan tarihi na darduma na Iran

IQNA- Gidan kayan tarihi na darduma na Iran mai fadin murabba'in mita 3,400, ya baje kolin tarin darduma din Farisa kusan 2,000 tun daga zamanin Safa'id zuwa yanzu.