IQNA

Yadda ake samar da ruwan wardi a Niyar Iran

IQNA – Yayin da wardi na damask ke fitowa a kan gangaren dutsen Niyasar da ke tsakiyar kasar Iran, an sake gudanar da al’adar noman ruwan fure mai dadadden tarihi da daukaka da tsarkin ta.