
A daidai lokacin shigar watan sha'aban mai alfarma, an fara saka kyallayeda tutoci da ke nuni da tarukan wannan wata mai albarla.
Mafi muhimmanci daga cikin tarukan wannan wata shi ne bikin maulidin Imam Mahdi (AS) wanda zai kasance a tsakiyar watan,wanda mabiya mazhabar ahlul bait (AS) suke rayawa a kowace shekara.
Za a iya kallon wasu daga cikin hotunan a kasa




