iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Wata ‘yar asalin kasar Somaliya , wadda aka zaba a matsayin mace musulma ta farko a majalisar dokokin jihar Ohio, kuma ta kafa tarihi, ta fara aiki da bikin kaddamar da ita.
Lambar Labari: 3488475    Ranar Watsawa : 2023/01/09