Fitattun Mutane a Cikin kur’ani (28)
A cikin Alkur’ani mai girma, in ban da sunan Sayyida Maryam, babu wata mace da aka ambata kai tsaye, sai dai muna iya ganin alamun mata muminai ko kafirai. Misali, an ambaci matan Annabi Nuhu (AS) da Annabi Ludu (a.s) a matsay in mata kafirai, a daya bangaren kuma ya ambaci Asiya a matsay in abin koyi ga mata muminai; Alhali ita matar azzalumin sarkin Masar ce.
Lambar Labari: 3488548 Ranar Watsawa : 2023/01/23