IQNA - Laburare na Masallacin Manzon Allah (S.A.W) dakin karatu na jama'a ne a birnin Madina, wanda ke da sassansa daban-daban, yana ba da hidimomi iri-iri ga masu bincike da masu sha'awar rubuce-rubucen tarihi na Musulunci.
Lambar Labari: 3493528 Ranar Watsawa : 2025/07/11
IQNA - Dakarun mamaya na Isra'ila sun ki mika masallacin Ibrahimi domin gudanar da sallar idi a ranar farko ta Idin Al-Adha.
Lambar Labari: 3493379 Ranar Watsawa : 2025/06/07
Tehran (IQNA) Masallatan Biritaniya sun dauki muhimman matakai wajen taimakawa mutanen da abin ya shafa a kasashen waje da kuma cikin wannan kasa, wadanda suka hada da taimakon kudi da kuma yin amfani da filin masallacin wajen taimakon mabukata.
Lambar Labari: 3488686 Ranar Watsawa : 2023/02/19