Tehran (IQNA) Masallacin al-Omari mai cike da tarihi shi ne masallaci mafi girma a zirin Gaza mai tarihi na tsawon karni 14, wanda ya jawo hankalin al'ummar zirin Gaza daga nesa da kusa wajen gabatar da addu'o'i, amfani da shirye-shiryen addini da koyon kur'ani.
Lambar Labari: 3488978 Ranar Watsawa : 2023/04/15