iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Ana gudanar da gasar haddar kur'ani mai tsarki ta kasa da kasa karo na 30 a bangaren maza a kasar Jordan tare da halartar wakilin Jamhuriyar Musulunci ta Iran a birnin Amman fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3488994    Ranar Watsawa : 2023/04/17