Gabon

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Isma'il Guna Malangungu wakilain kasar Gabon a kungiyar kasashen musulmi ya bayyana yaki da ayyukan ta'addanci da ake yanzua duniya da cewa yana bukatar daukar matakai na musamman da suka dace.
Lambar Labari: 2615277    Ranar Watsawa : 2014/12/05

Bangaren kasa da kasa, gwamnatin kasar Moroco ta bayar da kyautar kur'anai da suka kai kimanin kwafi 10,000 ga masallatan kasar Gabon da nufin kara fadada fahimta ta alkur'ani mai tsarki a tsakanin al'ummar kasar musamman ma musulmi daga cikinsu.
Lambar Labari: 1384485    Ranar Watsawa : 2014/03/08