IQNA - "Mushaf Muhammadi" daya ne daga cikin kur'ani mai tsarki a gidan adana kayan tarihin kur'ani na Sharjah da ke kasar Hadaddiyar Daular Larabawa, wanda wasu mata 'yan kasar Morocco suka rubuta da hannu.
Lambar Labari: 3493577 Ranar Watsawa : 2025/07/20
IQNA - Rufe makarantun Islamiyya 12 a watan Ramadan da hukumomin yankin suka yi a jihar Uttarakhand da ke arewacin Indiya ya fusata musulmi.
Lambar Labari: 3492907 Ranar Watsawa : 2025/03/13
IQNA - A yammacin yau Laraba 4 ga watan Disamba kuma a rana ta uku na gasar kur’ani mai tsarki ta kasa karo na arba’in da bakwai, aka fara gasar ‘yan takara mata a fagagen karatun boko, tertyl, haddar duka da kashi ashirin kuma za a ci gaba da gudanar da gasar har zuwa 9 ga Disamba.
Lambar Labari: 3492318 Ranar Watsawa : 2024/12/04
Bangaren kasa da kasa, ana shirin kafa wata runduna wadda za ta hada kasashen yankin tafkin Chadi domin yaki da kungiyar Boko Haram da ke barazana ga al'ummomin yankin.
Lambar Labari: 1458531 Ranar Watsawa : 2014/10/08
Bangaren kasa da kasa, babbar kungiyar hadin kan mata musulmi na duniya ta yi kakakusar suk da yin Allawadai da kungiyar Boko Haram masu tsatsauran ra’ayi da ke bata sunan addinin muslunci.
Lambar Labari: 1421292 Ranar Watsawa : 2014/06/22
Bangaren kasa, matsalar Boko Haram na daga cikin manyan matsaloli da suka zama cikin matsalolin musulmi a duniya ba a Najeriya ba kawai domin kuwa kungiyar tana cin zarafin addinin musulunci ne a baki daya.
Lambar Labari: 1420846 Ranar Watsawa : 2014/06/21