IQNA - A cikin wani sako da ya aike, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya jajantawa Jagoran juyin juya halin Musulunci dangane da shahadar shugaban kasa da ministan harkokin wajen Iran da tawagarsu tare da yi musu addu'ar Allah ya jikansu.
Lambar Labari: 3491196 Ranar Watsawa : 2024/05/22
IQNA - Za a ji karatun ayoyi na bakwai har zuwa karshen suratul Taghaban muryar Sayyid Mohammad Hosseinipour, makaranci na duniya.
Lambar Labari: 3490991 Ranar Watsawa : 2024/04/15
Majiyoyin labaran kasar Labanon sun ruwaito jawabin Sayyid Hasan Nasrallah, babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon, na tunawa da shahadar kwamandojin gwagwarmaya, Shahid Soleimani da Abu Mahdi, a ranar Laraba mai zuwa 13 ga watan Janairu.
Lambar Labari: 3490354 Ranar Watsawa : 2023/12/24
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon Sayyid Hasan Nasrallah ya bayyana abin da kungiyoyin takfiriya masu kafirta musulmi suke yi a halin yanzu a matsayin mafi munin bata sunan Musulunci da aka taba yi tsawon tarihi.
Lambar Labari: 1465131 Ranar Watsawa : 2014/10/28