Bangaren kasa da kasa, an karyata labarin amincewa da hukuncin kisa kan malamin shi'a na kasar Saudiyyah Sheikh Baqer Namir .
Lambar Labari: 2936147 Ranar Watsawa : 2015/03/06
Bangaren kasa da kasa, daruruwan musulmi ne suka gudanar da jerin gwano a gaban ofishin jakadancin kasar Saudiyya a birnin Kanbara na kasar Australia domin neman a saki Ayatollah Nimir.
Lambar Labari: 1474699 Ranar Watsawa : 2014/11/18