Bangaren kasa da kasa, kungiyar kare hakkokin palastinawa ta fitar da bayani da ke cewa Palastinu hakkin mabiya addinin mulsunci ce tare da yin tir da mamamyar yahudawan sahyuniya.
Lambar Labari: 3302851 Ranar Watsawa : 2015/05/14
Babngaren kasa da kasa, Ma'aikatar kula da harkokin addinin muslunci ta Palastine ta yi kakakusar suka dangane da rufe kofar shiga masallaci annbi Ibrahim da yahudawan sahyuniya suka yi.
Lambar Labari: 3219775 Ranar Watsawa : 2015/04/28