iqna

IQNA

habasha
Bangaren kasa da kasa, jami’an hukumar da ke kula da shige da ficen kayyakia filin safka da tashin jiragen sama na birnin Alkahira a Masar ta kame wani kur’ani da za a yi fasa kwabrinsa.
Lambar Labari: 3481620    Ranar Watsawa : 2017/06/18

Bangaren kasa da kasa, ana shirin kyautata makarantun kur'ani da ake gudanar da karatun allo a kasar Iretria wadanda su ne asali ta fuskar karatu kur'ani a kasar.
Lambar Labari: 3481522    Ranar Watsawa : 2017/05/17

Bangaren kasa da kasa, daya daga cikin amnyan jami'oin kasar Habasha ta kudiri aniyar kara fadda bincike kan sanin addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481314    Ranar Watsawa : 2017/03/15

Bangaren kasa da aksa, mabiya addinin musulunci a kasashen Uganda da kuma Ethiopia sun gudanar da tarukan maulidin manzon Allah tsira da amincin Allah su tabbata a gare shi a birane da dama.
Lambar Labari: 2674394    Ranar Watsawa : 2015/01/05

Bangaren kasa da kasa an gudanar da gasar hardar kur'ani mai tsarki wadda ta kunshi daliban makarantun sakandare musulmi a bangaren hardar kur'ani mai tsarki a kasar Ethiopia.
Lambar Labari: 1463057    Ranar Watsawa : 2014/10/22

Bangaren kasa da kasa, bunkasar masallatai da kuma gina makarantu da ake yi a gefen masallatai domin karantar da kur’ani mai tsarkia a cikin biranan kasar Ethiopia wata alama ce ta gagarumin ci gaban da muslunci ke samu a kasar.
Lambar Labari: 1456411    Ranar Watsawa : 2014/10/01