IQNA - Tare da zagayowar ranar da Sayyida Maasumah ta zo birnin Kum an gudanar da gagarumin biki tare da halartar matasa 'yan mata masu shekaru 13 zuwa 17 cikin raha a shirin sashen al'adun 'yan uwa mata a yammacin ranar 17 ga watan Satumba a Shabestan na Sayyida Zahra (AS).
Lambar Labari: 3493896 Ranar Watsawa : 2025/09/19
IQNA - An gudanar da baje kolin Ghadir a cikin rumfuna daban-daban masu ban sha'awa a farfajiyar hubbaren Sayyida Ma’asumah a daidai lokacin idin Imamanci da Wilaya ke kara gabatowa (a.s.).
Lambar Labari: 3491386 Ranar Watsawa : 2024/06/22
Tehran (IQNA) a yau ce ranar tunawa da haihuwar Sayyida Fatima Maasumah (SA) jikar manzon tsira amincin Allah ya tabbata a gare shi da alayensa.
Lambar Labari: 3484921 Ranar Watsawa : 2020/06/23