Tehran (INQA) Bayan mutuwar wasu matasa uku da suka haddace kur'ani baki daya a kasar Libya, Abdulhamid Al-Dabibah, firaministan gwamnatin hadin kan kasa na kasar, ya jajantawa kan wannan lamari mai ratsa zuciya.
Lambar Labari: 3487605 Ranar Watsawa : 2022/07/28
Me Kur’anni Ke Cewa (19)
Lokacin da Annabi ya dawo daga Hajjin karshe na rayuwarsa, ya samu ayoyi daga Allah wadanda suka danganta cikar dukkan sakwannin Ubangiji da wani sako na musamman. Wannan sako da lardin Ali bin Abi Talib yake a tsakiya, an fada wa mutanen wani yanki da ake kira Ghadir Khum.
Lambar Labari: 3487549 Ranar Watsawa : 2022/07/15
Tehran (IQNA) Antonio Guterres babban sakataren majalisar dinkin duniya ya isar da sako n taya murnar idin Norouz.
Lambar Labari: 3484637 Ranar Watsawa : 2020/03/19
Tehran – (IQNA) sakamakon wani bayani da aka samu kan yiwuwar dana bam a masallacin Fateh a kasar Jamus, an killace massalacin.
Lambar Labari: 3484562 Ranar Watsawa : 2020/02/26
Tehran - IQNA, a jiya ne aka saka wani babban mutumin mutumin Shahid Kasim Sulaimani a kudancin kasar Lebanon a kan iyaka da faasinu da yahudawa suka mamaye.
Lambar Labari: 3484527 Ranar Watsawa : 2020/02/16
Sarakunan Oman da Jordan sun aike da sako nni zuwa ga shugaban kasar Iran domin taya al'ummar kasar murnar bukukuwan ranar juyi.
Lambar Labari: 3484512 Ranar Watsawa : 2020/02/11
Bangaren kasa da kasa, an bullo da wani shiri na hada kan mabiya addinin kiristanci da muslunci ta hanyar yin amfani da kaloli a Nairobi na kasar Kenya.
Lambar Labari: 3480715 Ranar Watsawa : 2016/08/16