Bangaren kasa da kasa, an janye wata dokar kayyade saka hijabin muslunci a wata makaranta da ke birnin Johannesburg kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3481596 Ranar Watsawa : 2017/06/09
Bangaren kasa da kasa, dubban musulmi a birnin Nairobi na kasar Kenya sun gudanar da jerin gwano domin nuna rashin amincewa da wani shirin gwamnati na rusa wani masallaci.
Lambar Labari: 3481387 Ranar Watsawa : 2017/04/08