iqna

IQNA

Tehran (IQNA) an fara gudanr da gasar kur’ani ta duniya ta yankin Port Saeed a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485653    Ranar Watsawa : 2021/02/15

Tehran (IQNA) kwamitin makaranta kur’ani na kasar Masar ya dakatar da Salah Aljamal babban mamba a kwamitin saboda wani furuci da ake kallonsa a matayin cin zarafi ga manyan makaranta .
Lambar Labari: 3484841    Ranar Watsawa : 2020/05/27

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taron karawa juna sani a kan masallatan London.
Lambar Labari: 3484412    Ranar Watsawa : 2020/01/14

Musulmi a kasar Malawi sun nuna rashin amincewa da matakin hana saka lullubi a wata makaranta a kasar Malawi.
Lambar Labari: 3484255    Ranar Watsawa : 2019/11/19

Bangaren kasa da kasa, a jiya ne aka fara gudanar da gasar kur’ani mai tsarki ta Libya a yankin Nalut.
Lambar Labari: 3484152    Ranar Watsawa : 2019/10/14

Bangaren kasa da kasa, an gudanar da wani taron karaun kur'ani mai tsarki a lardin Ziqar na kasar Iraki tare da halartar fitattun makaranta kur'ani na kasar.
Lambar Labari: 3482111    Ranar Watsawa : 2017/11/18

Bangaren kasa da kasa, Kotun koli a kasar Holland ta bayar da umarni da a gina ma musulmi makaranta r sakandare a cikin birnin Amstardam fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3481741    Ranar Watsawa : 2017/07/27

Bangaren kasa da kasa, an janye wata dokar kayyade saka hijabin muslunci a wata makaranta da ke birnin Johannesburg kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3481596    Ranar Watsawa : 2017/06/09

Bangaren kasa da kasa, dubban musulmi a birnin Nairobi na kasar Kenya sun gudanar da jerin gwano domin nuna rashin amincewa da wani shirin gwamnati na rusa wani masallaci.
Lambar Labari: 3481387    Ranar Watsawa : 2017/04/08