iqna

IQNA

makaranta
Fasahar tilawar kur’ani  (23)
Shaht Muhammad Anwar ya kasance daya daga cikin fitattun makaranta n kasar Masar wadanda suka samu ci gaba cikin sauri kuma suka shahara saboda hazakarsa a wannan fanni na Kwarewar karatun Alqur'ani,ta kai har ana kiransa babban malami tun yana yaro.
Lambar Labari: 3488558    Ranar Watsawa : 2023/01/25

Tehran (IQNA) A safiyar yau Asabar ne ma'aikatar ba da wakafi ta kasar Masar ta gudanar da taron karatu na manyan malamai na kasar Masar kamar yadda Hafs ta bayyana a masallacin Imam Husaini (AS) da ke birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3488350    Ranar Watsawa : 2022/12/17

Tehran (IQNA) Wata yarinya ‘yar shekara 10 ‘yar Hindu ce ta lashe kyautar mafi kyawun karatun kur’ani a wani biki da aka gudanar a kasar Indiya.
Lambar Labari: 3488227    Ranar Watsawa : 2022/11/24

Tehran (IQNA) Ministan Awka na kasar Masar ya sanar da zaben Mustafa Muhammad Mustafa Abdallah Abul Umayim, limamin majami'a kuma shugaban sashin wa'azi na kafr al-Sheikh, a matsayin babban malamin kur'ani na shekara ta 2022 a wannan kasa.
Lambar Labari: 3488220    Ranar Watsawa : 2022/11/23

Tehran (IQNA) Zirin Gaza ya sake shaida bikin haddar Al-Qur'ani 188 da hukumomin wannan yanki suka karrama.
Lambar Labari: 3488101    Ranar Watsawa : 2022/10/31

Tehran (IQNA) Tauraron dan kwallon kafar Najeriya, Ahmad Musa, wanda ya dade yana aikin bayar da agaji, ya bayyana cewa zai gina makaranta da sabbin kayan karatu ga ‘ya’yan kasarsa mabukata.
Lambar Labari: 3488039    Ranar Watsawa : 2022/10/20

Fasahar Tilawar Kur’ani  (4)
Farfesa Mohammad Sediq Manshawi yana daya daga cikin mawakan Masarawa masu daurewa. Karatuttukan nasa sun kasance masu sauki amma masu dadi da kuma na musamman domin ya iya jan hankali daban-daban.
Lambar Labari: 3487893    Ranar Watsawa : 2022/09/21

Tehran (IQNA) Bidiyon "Ahmed da Omar" da yara biyu masu karatun kur'ani a kasar Masar wadanda suke karatun kur'ani da murya biyu da kuma koyi da fitattun mahardata, ya samu karbuwa daga masu amfani da yanar gizo.
Lambar Labari: 3487800    Ranar Watsawa : 2022/09/04

Tehran (IQNA) Hukumomin jihar Assam na Indiya sun lalata wata makaranta r musulmi tare da kame mutane 37 da suka hada da shugaban makaranta r da malamai.
Lambar Labari: 3487784    Ranar Watsawa : 2022/09/01

Tehran (IQNA) Majiyoyin labarai sun sanar da cewa an kashe wani jigo a kungiyar Taliban sakamakon fashewar wani bam a wata makaranta r addini a Kabul.
Lambar Labari: 3487676    Ranar Watsawa : 2022/08/12

Kafofin yada labaran kasar Masar sun buga wata takarda da ba kasafai ba kuma tsohuwa na gasar da wasu mashahuran malamai 10 na kasar Masar suka yi domin lashe kujerar karatun masallacin Imam Hussein da ke birnin Alkahira.
Lambar Labari: 3487625    Ranar Watsawa : 2022/08/02

Tehran (IQNA) fitattun makaranta kur'ani na duniya daga kasar Iran na karatun kur'ani na bai daya.
Lambar Labari: 3486839    Ranar Watsawa : 2022/01/19

Tehran (IQNA) An buga littafin kan Manyan malaman kur'ani bakwai na Masar tare da mai da hankali kan nazarin alakar da ke tsakanin hanyar karatun wadannan fitattun malamai.
Lambar Labari: 3486800    Ranar Watsawa : 2022/01/09

Tehran (IQNA) makaranta n kur'ani 'yan kasar Iran da suke yin karatu tare a lokaci guda da salon karatu irin na marigayi Sheikh Minshawi.
Lambar Labari: 3486785    Ranar Watsawa : 2022/01/05

Tehran (IQNA) tilawar kur'ani mai tsarki tare da mashahuran makaranta kur'ani mai tsarki na kasar Masar.
Lambar Labari: 3486731    Ranar Watsawa : 2021/12/26

Tehran (IQNA) makafi kuma mashahurai ta fuskar baiwar da Allah ya yi musu ta tilawar kur'ani mai tsarki.
Lambar Labari: 3486083    Ranar Watsawa : 2021/07/07

Tehran (IQNA) babbar cibiyar addinin muslunci ta Azhar a kasar Masar ta sanar da cewa za ta kafa wata makaranta domin yada matsakaicin ra'ayin addini.
Lambar Labari: 3486054    Ranar Watsawa : 2021/06/27

Tehran (IQNA) an fara gudanr da gasar kur’ani ta duniya ta yankin Port Saeed a kasar Masar.
Lambar Labari: 3485653    Ranar Watsawa : 2021/02/15

Tehran (IQNA) kwamitin makaranta kur’ani na kasar Masar ya dakatar da Salah Aljamal babban mamba a kwamitin saboda wani furuci da ake kallonsa a matayin cin zarafi ga manyan makaranta .
Lambar Labari: 3484841    Ranar Watsawa : 2020/05/27

Bangaren kasa da kasa, za a gudanar da wani zaman taron karawa juna sani a kan masallatan London.
Lambar Labari: 3484412    Ranar Watsawa : 2020/01/14