iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kungiyar malaman musulmi ta duniya ta fitar da sanarwa a yayin da take yin Allah wadai da wulakanta masallatai da wuraren ibada, tare da daukar gobarar da ta tashi a wani masallaci da ke wajen birnin Paris a matsayin wani babban laifi ga masu tsarki.
Lambar Labari: 3487810    Ranar Watsawa : 2022/09/06

Ka kwace makami daga hannun hannun makiyi !
Lambar Labari: 3487446    Ranar Watsawa : 2022/06/20

Kungiyar malaman musulmi ta duniya ta jaddada cewa:
Tehran (IQNA) Kungiyar malaman musulmi ta duniya a cikin wata sanarwa da ta fitar ta yi kira ga kasashen musulmi da su hada kai da kuma hadin kan kasashen musulmi wajen yakar wulakanta Manzon Allah (SAW) a kasar Indiya.
Lambar Labari: 3487388    Ranar Watsawa : 2022/06/07

Tehran (IQNA) daruruwan malaman kasar Bahrain ne suka yi tir da ziyarar farko da ministan harkokin wajen Isra’ila ya kai a kasarsu.
Lambar Labari: 3486373    Ranar Watsawa : 2021/10/02

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Jihadul sami ta kirayi jerin gwanon juma’ar nuna fushi da kuma kare masallacin Quds a yau.
Lambar Labari: 3482271    Ranar Watsawa : 2018/01/05

Bangaren kasa da kasa, kungiyar kasashen musulmi ta yi kakakusar suka dangane da harin da aka kaddamar a birnin las Vegas na Amurka.
Lambar Labari: 3481964    Ranar Watsawa : 2017/10/03

Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon ta yi tir da Allah wadai da harin ta’addancin da aka kai birnin Barcelona na kasar Spain, tare da bayyana hakan a matsayin hankoron bata sunan addinin muslunci.
Lambar Labari: 3481808    Ranar Watsawa : 2017/08/18

Bangaren kasa da da kasa, kungiyar 'yan ta'adda ta Da'esh ta dauki alhakin kai hare-haren da sukayi sanadanin mutuwar mutane akalla arba'in da uku a wasu majami'i biyu na Masar a safiyar jiya.
Lambar Labari: 3481394    Ranar Watsawa : 2017/04/10