IQNA - Zababben magajin garin New York ya fada a wani taron manema labarai na hadin gwiwa bayan ganawa da Trump: Ba za a iya yin shiru kan kisan kare dangi da Isra'ila ke yi a Gaza ba. Har ila yau, Amurka za ta kasance da hannu wajen aikata wadannan laifuka muddin ta ci gaba da ba da tallafin kudi da na soja.
Lambar Labari: 3494234 Ranar Watsawa : 2025/11/22
IQNA - An gudanar da taron tunawa da cika shekaru 45 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci na Iran a gidan jakadan Jamhuriyar Musulunci ta Iran da ke birnin Dar es Salaam na kasar Tanzania.
Lambar Labari: 3490631 Ranar Watsawa : 2024/02/12
IQNA - Magajin garin Ripoll na yankin Kataloniya ya fara wani kamfe na kawar da abincin halal daga makarantun gwamnati.
Lambar Labari: 3490575 Ranar Watsawa : 2024/02/01
Tehran (IQNA) Khumsi da zakka sun hada da kudaden da cibiyoyin Musulunci ke karba, kuma haraji ne gwamnatoci ke karba. Amma mene ne bambanci tsakanin su biyun?
Lambar Labari: 3490228 Ranar Watsawa : 2023/11/29
Bangaren kasa da kasa, wasu masu tsatsauran ra’ayin addinin Buda sun lakada wa wasu malaman addinin muslunci ‘yan kabilar Rohingya duka a kasar Myanmar.
Lambar Labari: 3481415 Ranar Watsawa : 2017/04/17