Tehran (IQNA) an gudanar da tarukan raya dararen lailatul qadr a hubbaren Imam Ali (AS) da Abbas (AS).
Lambar Labari: 3484799 Ranar Watsawa : 2020/05/15
Bangaren kasa da kasa, miliyoyin masoya ahlul bait ne suka taro jiya a hubbaren Imam Ali (AS) domin tunawa da zagayowar ranar shahadarsa.
Lambar Labari: 3483678 Ranar Watsawa : 2019/05/27
Bangaren kasa da kasa, a daidai lokacin da ake gudanar da tarukan tunawa da zagayowar lokacin shahadar Imam Hassan (AS) hubbaren Imam Ali (AS ya bayar da gudunamawa.
Lambar Labari: 3482143 Ranar Watsawa : 2017/11/27
Bangaren kasa da kasa, an fara gudanar da karatun hatmar kur’ani da ake gudanarwa a kowacea cikin watan Ramadan mai alfarma a hubbaren Hussaini (AS) da ke Karbala.
Lambar Labari: 3481561 Ranar Watsawa : 2017/05/29
Bangaren kasa da kasa, a daren jiya hubbaren alawi mai tsarki ya karbbi bakuncin miliyoyin jama’a domin tunawa da mab’as.
Lambar Labari: 3481437 Ranar Watsawa : 2017/04/25