IQNA

23:52 - May 15, 2020
Lambar Labari: 3484799
Tehran (IQNA) an gudanar da tarukan raya dararen lailatul qadr a hubbaren Imam Ali (AS) da Abbas (AS).

A daren jiya an gudanar da taro a cikin matakan tsaro da kuma matakai na kiwon lafiya domin raya daren lailatul qadr a hubbaren Imam Ali (AS) a Najaf, sai kuma hubbaren hubbaren Abul fadl Abbas (AS) a birnin Karba. Inda aka sanya tazara tsakanin mahalrta da kuma yin feshin magugunan kashe kwayoyin cuta.

 

3899020

 

 

Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
* captcha: