iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Babban malamin cibiyar ilimi ta Azhar a kasar Masar ya bai wa yahudawan sahyuniya amsa ka da’awar da suke yi dangane da masallacin Quds.
Lambar Labari: 3485933    Ranar Watsawa : 2021/05/20

Tehran (IQNA) a shekarar bana an dauki kwaran matakai dangane da buda baki a masallacin harami n Makka mai alfarma da masallacin manzon Allah (SAW) saboda corona.
Lambar Labari: 3485816    Ranar Watsawa : 2021/04/16

Tehran (IQNA) an mkusa kamala gyaran kyallen dakin Ka’aba mai alfarma a shirye-shiryen shiga watan Ramadan.
Lambar Labari: 3485794    Ranar Watsawa : 2021/04/10

Tehran (IQNA) an bude masallacin harami n ka'abah mai alfarma ga masu gudanar da ayyukan ibada na umrah, bayan kwashe tsawon watanni 7 wurin yana rufe, tare da daukar matakan takaita masu ziyara. Wadannan matakai har sun shafi masu gudanar da aikin hajji a shekarar bana, inda adadi kalilan suka gudanar da wannan aiki saboda matakan dakile yaduwar cutar corona. Akwai mutane 4,000 da suke yin aikin tsaftace wurin a kullum rana.
Lambar Labari: 3485285    Ranar Watsawa : 2020/10/18

Tehran (IQNA) an gina babbar kofar shiga masallacin harami n Makka mai alfarma wadda ita ta farko mafi girma da aka gina da ke kai mutum kai tsye zuwa Ka’aba daga wurin shiga.
Lambar Labari: 3484983    Ranar Watsawa : 2020/07/14

Tehran (IQNA) minista mai kula da harkokin addini a kasar saudiyya ya bayyana cewa, idan ta kama za a iya rufe masallatai na wani dan lokaci.
Lambar Labari: 3484627    Ranar Watsawa : 2020/03/15

Tehran (IQNA) an yi feshin maganin kwayoyin cuta a masallacin harami mai alfrma  Makka domin yaki da cutar corona.
Lambar Labari: 3484606    Ranar Watsawa : 2020/03/10

Tehran (IQNA) an sake bude masallacin harami n Makka mai alfarma da masallacin manzon Allah (SAW) a Madina.
Lambar Labari: 3484591    Ranar Watsawa : 2020/03/06

Bangaren kasa da kasa da kasa, an raba kwafin kur'ani mai tsarki da aka buga a cikin haruffan Bril a masallacin Makka.
Lambar Labari: 3483493    Ranar Watsawa : 2019/03/26

Bangaren kasa da kasa, fiye da mutane miliyan biyu nesuka halaci sallar daren 27 ga watan Ramadan da zimmar riskar daren lailatul qadr a Ka’abah.
Lambar Labari: 3482750    Ranar Watsawa : 2018/06/12

Bangaren kasa da kasa, an sake tado batun faduwar kugiya a cikin masallacin harami n Makka mai alfarma wanda hakan ya yi sanadiyyar mutuwar alhazai da dama.
Lambar Labari: 3481485    Ranar Watsawa : 2017/05/05