IQNA

An Gina Babbar Kofar Shiga Masallacin Harami Mai Alfarma

18:16 - July 14, 2020
Lambar Labari: 3484983
Tehran (IQNA) an gina babbar kofar shiga masallacin haramin Makka mai alfarma wadda ita ta farko mafi girma da aka gina da ke kai mutum kai tsye zuwa Ka’aba daga wurin shiga.

Tashar Russia Today ta bayar da rahoton cewa, Anas Sairafi shugaban kwamitin kula da harkokin gyare-gyare da ayyukan gini da ake gudanarwa a masallacin harami ya bayyana cewa, an matsa da kofar daga inda take a tsohon gini da mita kimanin 50 daga waje.

Ya kara da cewa tsawon kofar yanzu ya kai mita 51 wato an samun kimanin mita 20 a kan yadda gininta yake a baya, yayin da tsawon hasumiyarta ya kai mita 137.

Wannan dai na daga cikin sabbin ayyukan da aka gudanar a ci gaba da aikin gyaran haramin Makka mai alfarma.

ساخت بزرگترین دروازه ورودی مسجد الحرام +عکس
 
3910435

Abubuwan Da Ya Shafa: haramin Makka ، kimanin mita ، gyare-gyare ، masallacin harami ، Makka ، harkokin
Suna:
Adireshin Email:
* Ra'ayinka:
captcha