iqna

IQNA

yaduwa
IQNA - Farfesan harshen larabci a tsangayar shari'ar kasa da kasa da ke Kuwait ya yi imanin cewa fassarorin furuci na kur'ani mai tsarki sun kebanta da shi kuma tun da harshen larabci shi ne yaren da ya fi kamala wajen bayyana ma'anoni da ma'anoni mafi girma, Allah ya zabi wannan yare ne domin saukar da Alkur'ani mai girma. Alqur'ani.
Lambar Labari: 3490920    Ranar Watsawa : 2024/04/03

Tehran (IQNA) kakakin magatakardan majalisar dinkin duniya yace  yankin Zirin Gaza na bukatar taimakon gaggawa ta fuskar kiwon lafiya.
Lambar Labari: 3484671    Ranar Watsawa : 2020/03/31

Tehran (IQNA) an sanar da dakatar da sallar Juma’a a babban masallacin birnin Brussels na kasar Belgium sakamakon yaduwa r cutar corona.
Lambar Labari: 3484615    Ranar Watsawa : 2020/03/12

Tehran (IQNA) Shugaban kasar China Xi Jinping ya bayyana cewa, sun samu nasarar shawo kan yaduwa r cutar corona a  kasar.
Lambar Labari: 3484608    Ranar Watsawa : 2020/03/10

Tehran – (IQNA) jagoran juyin juya halin muslunci a Iran Ayatollah Sayyid Ali Khamenei ya gabatar da wasu nasihohi ga al’ummar kasar kan wajabcin daukar matakan ad suka dace domin su kare kansu daga kamuwa da cutar corona.
Lambar Labari: 3484580    Ranar Watsawa : 2020/03/03

Tehran - (IQNA) an rufe haramin birnin Najaf sakamakon yaduwa r cutar corona a kasashen yankin gabas ta tsakiya.
Lambar Labari: 3484555    Ranar Watsawa : 2020/02/24

Bangaren kasa da kasa, wani bincike ya nuna cewa sunan Muhammad shi ne na uku a cikin sunayen da uka fi yaduwa a cikin Austria a cikin shekara ta 2017.
Lambar Labari: 3482276    Ranar Watsawa : 2018/01/07

Bangaren kasa da kasa, Sakamakon wani bincike da wata cibiyar kididdiga ta gudanar a kasar Amurka, ya nuna cewa adadin musulmi a kasar ta Amurka zai kai karu da kashi saba'in cikin dari a cikin shekara ta dubu biyi da sattin.
Lambar Labari: 3481565    Ranar Watsawa : 2017/05/30

Bangaren kasa da kasa, sakamakon wani bincike ya nuna cewa kasar Zimbabwe na daga cikin kasashen Afirka mabiya addinin kiristanci da muslunci ke kutsawa a cikin al'ummar kasar.
Lambar Labari: 3481517    Ranar Watsawa : 2017/05/15