iqna

IQNA

Tehran (IQNA) Kungiyar kwallon kafa ta Brighton ta kasar Ingila ta gayyaci musulmai da su halarci bukin buda baki a filin wasa na kungiyar a mako mai zuwa.
Lambar Labari: 3488848    Ranar Watsawa : 2023/03/22

Tehran (IQNA) Kungiyar kwallon kafa ta Aston Villa ta sanar da cewa za ta gudanar da bukin buda baki ga jama'a a filin wasanta na wannan watan Ramadan.
Lambar Labari: 3488824    Ranar Watsawa : 2023/03/17

Tehran (IQNA) A bana, mahukuntan birnin Dubai sun shirya shirye-shirye iri-iri masu kayatarwa na watan Ramadan. Za a gudanar da wasu shirye-shirye na Ramadan a karon farko a wannan birni.
Lambar Labari: 3488821    Ranar Watsawa : 2023/03/17

Tehran (IQNA) Kulob din na Chelsea ya sanar da cewa yana shirin gudanar da gagarumin buda baki tare da halartar musulmin kasar a filin wasa na Stamford Bridge.
Lambar Labari: 3488806    Ranar Watsawa : 2023/03/14

Mohammad Mehdi Azizzadeh:
Tehran (IQNA) Yayin da yake ishara da cewa za mu samu watanni biyu na watan Ramadan a shekara ta 1402, mataimakin kur’ani kuma Attar na ma’aikatar al’adu da shiryarwar Musulunci ya ce: An yanke shawarar cewa a shekara mai zuwa ne za a gudanar da baje kolin kur’ani na kasa da kasa. za a gudanar da shi a farkon shekara da karshen shekara.
Lambar Labari: 3488755    Ranar Watsawa : 2023/03/05

tehran (IQNA) An gudanar da buda baki a karon farko tare da halartar daruruwan mutane a daya daga cikin gundumomin birnin Cape Town na kasar Afirka ta Kudu.
Lambar Labari: 3487160    Ranar Watsawa : 2022/04/12

Tehran (IQNA) A shekara ta tara a jere kungiyar Saed a kasar Siriya na kokarin ganin an rage wasu matsalolin da yaki ya daidaita a cikin watan Ramadan ta hanyar shirya buda baki ga masu azumi.
Lambar Labari: 3487134    Ranar Watsawa : 2022/04/06

Tehran (IQNA) an dakatar da wasan kwallon kafa da aka buga a jiya tsakanin Leicester City da kuma Crystal Palace a Buratniya domin dan wasa musulmi ya samu damar yin buda baki .
Lambar Labari: 3485853    Ranar Watsawa : 2021/04/27

Tehran (IQNA) mahukuntan kasar Masar sun sanar da matakai da za a dauka a cikin watan azumi domin kaucewa yaduwar cutar corona.
Lambar Labari: 3485776    Ranar Watsawa : 2021/04/02

Tehran (IQNA) gidan radiyon kur’ani na kasar Masar ya nemi uzuri daga jama’a kan kuren da ya yi wajen saka kiran sallar magariba kafin lokacin,
Lambar Labari: 3485044    Ranar Watsawa : 2020/08/01

Tehran (IQNA) yanayin yadda mutane suke gudanar da harkokinsu a cikin dararen watan Ramadan a Masar.
Lambar Labari: 3484789    Ranar Watsawa : 2020/05/12

Wasu gungun mabiya addinin kirista sun halarci taron buda baki tare da musulmi a kasar Singapore.
Lambar Labari: 3483681    Ranar Watsawa : 2019/05/28

Bangaren kasa da kasa, ana shirin gudana da buda baki mafi girma  a kasar Masar a cikin wannan wata na Ramadana.
Lambar Labari: 3483627    Ranar Watsawa : 2019/05/10

Bangaren kasa da kasa, kasar Iran ta dauki nauyin shiryawa musulmin kasar Rasha wani buda baki a birnin Moscow fadar mulkin kasar.
Lambar Labari: 3482745    Ranar Watsawa : 2018/06/10

Bangaren kasa da kasa, babbar kungiyar musulmi ta kasar Amurka ta shirya wani buda baki a yammacin jiya a gaban fadar White House mai take ba ma son buda baki n Trump.
Lambar Labari: 3482737    Ranar Watsawa : 2018/06/07

Bangaren kasa da kasa, wata majami’ar yahudawa ta shiryawa musulmi taron buda baki a birnin Cape Town na kasar Afirka ta kudu.
Lambar Labari: 3481605    Ranar Watsawa : 2017/06/12

Bangaren kasa da kasa, a wani mataki na mayar da martani ga ‘yan ta’adda kan harin da suka kai a birnin London, musulmi da kiristoci sun gudanar da buda baki tare.
Lambar Labari: 3481591    Ranar Watsawa : 2017/06/08

Bangaren kasa da kasa, akwai abubuwa da dama da suke hada msuulmi da kiristoci a wuri guda a cikin watan Ramadan mai alfarma a kasar masar
Lambar Labari: 3481548    Ranar Watsawa : 2017/05/25