IQNA - Tsohon jakadan Iran a fadar Vatican ya ce: "A matsayinta na kungiyar addini, Vatican tana da manufofinta na cikin gida, tana kuma da tsarin addini, kuma tana da alhakin kula da cibiyoyin kiristoci a duk fadin duniya."
Lambar Labari: 3493218 Ranar Watsawa : 2025/05/07
Mene ne kur'ani? / 15
Tehran (IQNA) A aya ta uku a cikin suratu Al-Imrana, Allah ya dauki Alkur’ani a matsayin tabbatar (shaida) ga littafan tsarkaka da suka gabata, wato Attaura da Baibul. Menene ma'anar wannan tabbatarwa, lokacin da aka saukar da Kur'ani a matsayin littafi na sama da ruhi bayansu?
Lambar Labari: 3489498 Ranar Watsawa : 2023/07/18
Bangaren kasa da kasa, Aluwesyos Bugingo daya daga cikin manyan malaman kirista a kasar Uganda an azarginsa da kone littafin Injila.
Lambar Labari: 3481572 Ranar Watsawa : 2017/06/01