Tehran (IQNA) kungiyar Nujba a kasar Iraki ta bayyana cewa Amurka ce da kanta take da hannu wajen harba makamai a kan ofishinta a Iraki.
Lambar Labari: 3485223 Ranar Watsawa : 2020/09/27
Tehran (IQNA) Mahmud Abbas shugaban falastinawa ya bayyana gwagwarmaya domin neman ‘yanci hakki ne na al’ummar Falastinu.
Lambar Labari: 3485219 Ranar Watsawa : 2020/09/26
Teran (IQNA a yau ne ake cika shekaru talatin da tara da shahadar tsohon ministan taron kasar Iran Mostafa Chamran.
Lambar Labari: 3484909 Ranar Watsawa : 2020/06/20
Tehran (IQNA)dukkanin kungiyoyin sun jadadda wajabcin ci gaba da gwagwarmaya rhar zuwa karshen mamayar kasarsu ta 1948 da Isra’ila ke yi.
Lambar Labari: 3484800 Ranar Watsawa : 2020/05/15
Tehran (IQNA) falastinawa 'yan gwagwarmaya sun sanar da mayar da martani kan hare-haren da Isra'ila ta kaddamar a kansu.
Lambar Labari: 3484556 Ranar Watsawa : 2020/02/24
Tehran - (IQNA) jagororin kungiyoyin gwagwarmaya r falastinawa na jihadul Islami da Hamas sun gana a Beirut Lebanon.
Lambar Labari: 3484541 Ranar Watsawa : 2020/02/19
Bangaren kasa da kasa, a gefen taron makon hadin kan musulmi a gudanar da taron malaman gwagwarmaya .
Lambar Labari: 3484248 Ranar Watsawa : 2019/11/17
Bangaren kasa da kasa, jakadan Palestine a kasar Iran Salah Al-zawawi ya bayyana cewa, gwagwarmaya r falastina na a matsayin ci gaban yunkurin juyin juya hali na Iran ne.
Lambar Labari: 3483797 Ranar Watsawa : 2019/07/01
Sayyid Hassan Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa, takaita hare-haren da Amurka ta jagoranta kan Syria ya tabbatar da karfin sojin Syria da gungun masu gwagwarmaya .
Lambar Labari: 3482571 Ranar Watsawa : 2018/04/15
Bangaren kasa da kasa, wani faifan bidiyo da aka fitar a shafukan yanar gizo mai taken gwagwarmaya da kuma kyamar sahyuniyawa ya samu gagarumar karbuwa.
Lambar Labari: 3481688 Ranar Watsawa : 2017/07/10