Tehran (IQNA) kungiyoyin gwagwarmayar Iraki sun yi kakakusar suka kan Amurka dangane da afuwar da ta yi wa Amurkawa da suka yi Irakawa kisan gilla.
Lambar Labari: 3485489 Ranar Watsawa : 2020/12/24
Tehran (IQNA) Sojojin hayar gwamnatin Saudiyya sun kashe mata biyu fararen hula hula a cikin lardin Al-daidah na kasar Yemen tare da jikkata wasu.
Lambar Labari: 3485235 Ranar Watsawa : 2020/10/01
Tehran (IQNA) hukumar kula da kananan yara ta duniya ta yi gargadin cewa fiye da yara miliyan biyu ne suke fuskantar yunwa a Yemen.
Lambar Labari: 3484930 Ranar Watsawa : 2020/06/26
Tehran (IQNA) fararen hula hudu ne su ka yi shahada a kasar Yemen, a wani hari da jiragen yaki na kawancen Saudiyya.
Lambar Labari: 3484774 Ranar Watsawa : 2020/05/07
Jiragen yakin kasar Saudiyya sun kashe fararen hula 16 a hare-haren ad suka kai yau a kasar Yemen.
Lambar Labari: 3484082 Ranar Watsawa : 2019/09/24
Bangaren kasa da kasa, wasu daga cikin jami'an diflomasiya a majalisar dinkin duniya sun bayyana cewa Amurka na kokarin ganin ta kawo cikas ga kudirin kasar Yemen.
Lambar Labari: 3483160 Ranar Watsawa : 2018/11/28
Wasu gungun 'yan ta'addan takfir masu dauke da akidar wahabiyanci sun harba makamai masu dauke da guba a kan wasu unguwanni da ke cikin birnin Aleppo a nakasar Syria a daren jiya.
Lambar Labari: 3483151 Ranar Watsawa : 2018/11/25
Bangaren kasa da kasa, Kungiyar Taliban ta dauki alhakin harin bama-baman da aka kaddamar a birnin kabul fadar mulkin kasar Afghanistan.
Lambar Labari: 3482483 Ranar Watsawa : 2018/03/17
Bangaren kasa da kasa, Rahotanni daga yankunan gabashin kasar Saudiyya sun tabbatar da cewa a cikin kwanaki biyu jami'an tsaron masarautar iyalan gidan saud sun kasashe fararen hula 5 a yankin Qatif ba tare da bayyani wani dalili na yin hakan ba.
Lambar Labari: 3481745 Ranar Watsawa : 2017/07/28