iqna

IQNA

IQNA - Gyaran tsofaffin kur’anai ya zama al’ada a kasar Libya a cikin watan Ramadan, kuma an horas da dimbin al’umma maza da mata a kan haka kuma suna gudanar da wannan aiki ba tare da an biya su albashi ba.
Lambar Labari: 3492858    Ranar Watsawa : 2025/03/06

Bangaren kasa da kasa, an kammala aikin gyaran wani kwafin kur’ani mai tsarki na tarihi a kasar Masar bayan kwashe tsawon shekaru shida ana aikin.
Lambar Labari: 3481777    Ranar Watsawa : 2017/08/08