iqna

IQNA

Bangaren kasa da kasa, Ya zuwa yanzu mahajjata daga kasashen duniya daban-daban kimani miliyon daya da dubu 400 suka isa kasar saudia don ayyukan hajji na bana.
Lambar Labari: 3481830    Ranar Watsawa : 2017/08/25

Bangaren kasa da kasa, wata mata musulma ‘yar kasar Birtaniya ta koka matuka dangane da rashin tsain mahukuntan Saudiyya a wajen daukar nauyin aikin hajji.
Lambar Labari: 3382029    Ranar Watsawa : 2015/10/05