IQNA – Wani manazarcin siyasar kasar Iraki ya ce martanin da Iran ta yi wa gwamnatin sahyoniyawa ‘mai canza wasa ne’ ga karfin ikon yankin, ya kara da cewa hakan ya samo asali ne daga yunkurin Imam Husaini (AS).
Lambar Labari: 3493481 Ranar Watsawa : 2025/06/30
IQNA - Harin makami mai linzami karo na takwas na Iran ya auna manyan yankuna na yankunan da yahudawa suka mamaye.
Lambar Labari: 3493425 Ranar Watsawa : 2025/06/16
IQNA - Tun da safiyar yau ne kafafen yada labarai na duniya ke ci gaba da yawo da hare-haren makamai masu linzami da Jamhuriyar Musulunci ta Iran ta yi kan yankunan da yahudawa suka mamaye biyo bayan harin wuce gona da iri da gwamnatin haramtacciyar kasar Isra’ila ta kai a yankunan kasar Iran.
Lambar Labari: 3493416 Ranar Watsawa : 2025/06/14
IQNA - A safiyar yau ne aka kai hari a gidan Hojjat al-Islam Sayyid Sadr al-Din Qubanchi, Limamin Juma'a na Najaf Ashraf da makami mai linzami kamar yadda wata majiya mai tushe ta tabbatar.
Lambar Labari: 3492119 Ranar Watsawa : 2024/10/30
IQNA - Wa'azin sallar Juma'a na yau na Jagoran juyin juya halin Musulunci ya yi tsokaci sosai a kafafen yada labarai da shafukan sada zumunta na yankin.
Lambar Labari: 3491982 Ranar Watsawa : 2024/10/05
Gargadin Pezeshkian ga Netanyahu:
IQNA - Dangane da harin makami mai linzami da Iran ta kai kan gwamnatin Haramtacciyar Kasar Isra’ila, shugaban kasar Iran Masoud Pezeshkian ya yi gargadi da kashedi ga Netanyahu da cewa: ya kamata Netanyahu ya sani cewa Iran bat a neman yaki da kowa, amma ta tsaya tsayin daka wajen fuskantar kowace barazana, kuma wanan abin da aka gani wani bangaren kadan daga karfinmu, Kada ku shiga rikici da Iran." In ji Pezeshkian.
Lambar Labari: 3491967 Ranar Watsawa : 2024/10/02
IQNA - A wani mataki na ramuwar gayya kan harin ta'addancin da Isra'ila ta kai kan karamin ofishin jakadancin kasar Iran da ke birnin Damascus, IRGC tare da sojojin kasar sun kaddamar da hare-haren wuce gona da iri kan kasar Isra'ila, wanda ke tattare da martani da dama daga kasashen duniya.
Lambar Labari: 3490982 Ranar Watsawa : 2024/04/14
Tehran (IQNA) kungiyar gwagwarmayar Falastinawa ta Hamas ta gargadi Isra'ila kan ci gaba da kai hare-hare a kan yankunan zirin Gaza.
Lambar Labari: 3486770 Ranar Watsawa : 2022/01/02
Shugaban Kasa:
Bangaren siyasa, shugaba Rauhani a okacin da yake gabatar da jawabi a gaban taron makon kare kai ya bayyana cewa, Iran za ta ci gaba da kara inganta makamanta.
Lambar Labari: 3481921 Ranar Watsawa : 2017/09/22