Naeem Qasem:
IQNA - Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon, a wani jawabi da ya gabatar a matsayin mayar da martani kan take hakkin tsagaita bude wuta da gwamnatin yahudawan sahyuniya ke ci gaba da yi, ya jaddada cewa hakurin wannan yunkuri yana kurewa a kan ayyukan wannan gwamnati.
Lambar Labari: 3492507 Ranar Watsawa : 2025/01/05
IQNA - Mohammad Mahdi Nasrallah dan Sayyid Hassan Nasrallah babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana a kan rugujewar gidansa da ke birnin Beirut bayan sanar da tsagaita bude wuta tsakanin kasar Labanon da gwamnatin sahyoniyawa tare da wallafa wani sakon bidiyo a shafukan sada zumunta.
Lambar Labari: 3492287 Ranar Watsawa : 2024/11/29
IQNA - “Ziyad Al-Nakhleh” Babban Sakatare Janar na Kungiyar Jihadin Islama ta Falasdinu, ya aike da sakon taya murna ga kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon bayan yarjejeniyar tsagaita bude wuta da aka yi tsakanin Labanon da gwamnatin sahyoniyawa.
Lambar Labari: 3492286 Ranar Watsawa : 2024/11/28
A taron hadin kai da yaran Palasdinawa, an jaddada cewa;
IQNA - A wajen taron hadin kai da yaran Palasdinawa an jaddada ci gaba da tafarkin tsayin daka kuma shahidi Sayyid Hasan Nasrullah inda aka bayyana cewa tsarin gwagwarmaya da Hizbullah ba zai girgiza da shahadarsa ba.
Lambar Labari: 3492003 Ranar Watsawa : 2024/10/08
IQNA - Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya yi ishara da cewa rusa gwamnatin sahyoniyawan alkawari ce da ta ginu a kan kur'ani mai tsarki, inda ya ce: Yakin guguwar Aqsa na daya daga cikin mafi tsawo kuma mafi girma da makiya suka yarda da shi. kuma wannan yaki ya zama sanadin hadin kan musulmi a kan babban hatsarin Isra'ila.
Lambar Labari: 3491528 Ranar Watsawa : 2024/07/17
IQNA - Kafafen yada labaran gwamnatin yahudawan Isra sun yi tsokaci kan Jawabin babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon dangane da ayyukan kungiyar na fuskantar barazanar Isra’ila.
Lambar Labari: 3491371 Ranar Watsawa : 2024/06/20
Majiyoyin labaran kasar Labanon sun ruwaito jawabin Sayyid Hasan Nasrallah, babban sakataren kungiyar Hizbullah a kasar Lebanon, na tunawa da shahadar kwamandojin gwagwarmaya, Shahid Soleimani da Abu Mahdi, a ranar Laraba mai zuwa 13 ga watan Janairu.
Lambar Labari: 3490354 Ranar Watsawa : 2023/12/24
Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya yi ishara da cewa Allah Ta'ala ya sanya Isa (AS) da Imam Mahdi (AS) a matsayin manyan masu ceto ga bil'adama, yana mai cewa: tsayin daka wani fata ne da ya samu nasara cikin gaggawa kan makiya yahudawan sahyoniya.
Lambar Labari: 3488778 Ranar Watsawa : 2023/03/09
Sayyid Hasan Nasr'Allah:
Tehran (IQNA) yayin da yake ishara da irin dimbin halartar al'ummar Iran wajen gudanar da tattakin cika shekaru 44 da samun nasarar juyin juya halin Musulunci, babban sakataren kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana cewa: Tattakin ranar 22 ga watan Bahman na tunawa da nasarar juyin juya halin Musulunci shi ne. amsa mafi karfi ga masu magana kan rugujewar Iran.
Lambar Labari: 3488668 Ranar Watsawa : 2023/02/16
Sayyid Hasan Nasrallah
Tehran (IQNA) Babban magatakardar kungiyar Hizbullah ta kasar Labanon ya bayyana halartar maziyarta miliyan 20 a tattakin Arba'in na kasar Iraki abu ne mai ban mamaki da irin tarbar da 'yan kasar Iraki suka yi wani lamari ne mai girma na tarihi .
Lambar Labari: 3487867 Ranar Watsawa : 2022/09/17
Tehran (IQNA) Babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana cewa Amurka tana kokarin dawo da kungiyar Daesh a Iraki, Syria.
Lambar Labari: 3485232 Ranar Watsawa : 2020/09/30
Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbullah Sayyid Nasrullah ya yi kira ga jama’a da su kiyaye ka’idojin da hukumomin kiwon lafiya suka saka kan corona.
Lambar Labari: 3485022 Ranar Watsawa : 2020/07/26
Sayyid Nasrullah:
Tehran (IQNA) babban sakataren kungiyar Hizbollah Sayyid Hassan Nasrullah ya bayyana cewa, Amurka tana kara wanzar da kanta ne a yankin gabas ta tsakiya saboda karfin da ‘yan gwagwarmaya ke samu.
Lambar Labari: 3484840 Ranar Watsawa : 2020/05/27
A jiya jumma’a da yamma ce shugaban kungiyar Huzbullah ta kasar Lebanon Sayyeed Hassan Nasarallah ya yi jawabi wanda aka watsi kan tsaye a tashoshin talabijin da dama a duk fadin duniya.
Lambar Labari: 3483696 Ranar Watsawa : 2019/06/01
Bangaren kasa da kasa, shugaban kungiyar Hizbulla sayyid Hasan Nasrullah ya bayyana cewa, al’ummomin Palastine, Syria Da Lebanon suna gwawarmayar ‘yancin kasasensu ne.
Lambar Labari: 3483497 Ranar Watsawa : 2019/03/27
Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar Hizbullah Sayyid Hassan Nasrullah ya karyata batun cewa kungiyar tana da mayaka a cikin Venezuela.
Lambar Labari: 3483381 Ranar Watsawa : 2019/02/17
Bangaren kasa da kasa, babban sakataren kungiyar Hizbullah ya bayyana ranar Quds ta duniya a matsayin ranar nuna damuwa dangane da halin da al’umma palastin suke ciki.
Lambar Labari: 3482738 Ranar Watsawa : 2018/06/08
Bangaren kasa da kasa, kungiyar Hizbullah za ta gudanar da tarukan ranar Quds a yankin Marun Ra’as.
Lambar Labari: 3482717 Ranar Watsawa : 2018/06/02
Sayyid Hassan Nasrullah:
Bangaren kasa da kasa, Jagoran kungiyar Hizbullah a wurin taon ranar arbaeen ya yi Allah wadai da ci gaba da tsare Sa'ad Hariri da mahukuntan Saudiyya ke yi, bayan sun tilasta shi yin murabus daga kan mukaminsa na Firayi ministan Lebanon.
Lambar Labari: 3482089 Ranar Watsawa : 2017/11/11
Bangaren kasa da kasa, jagoran kungiyar Hizbullah ya bayyana murabus din Saad Hariri da cewa shifta ce ta Saudiyya wadda bai isa ya tsallake ta ba.
Lambar Labari: 3482072 Ranar Watsawa : 2017/11/06