IQNA - Majalisar kula da huldar Amurka da Musulunci ta yi kakkausar suka ga matakin da kwamitin bayar da lambar yabo ta zaman lafiya ta Nobel na bayar da kyautar ta bana ga wata yar siyasar kasar Venezuela, inda ta kira shi "abin cin fuska."
Lambar Labari: 3494016 Ranar Watsawa : 2025/10/12
Toronto (IQNA) Wasu kungiyoyi da masu kishin addinin Islama na kasar Canada, wadanda ke bayyana rashin jin dadinsu da goyon bayan gwamnatin kasar kan laifukan da Isra'ila ke yi a Gaza, sun sanar da cewa ba za su kara goyon bayan jam'iyyar masu sassaucin ra'ayi ba.
Lambar Labari: 3490279 Ranar Watsawa : 2023/12/09
Tehran (IQNA) musulmi a kasar Burtaniya sun bayar da gagarumar gudunmawa wajen dakile cutar corona a kasar.
Lambar Labari: 3485474 Ranar Watsawa : 2020/12/19
Tehran (IQNA) babbar cibiyar bayar da fatawa ta kasar Masar ta sanar da cewa, yaduwar cutar corona ba zai hana daukar azumi ba.
Lambar Labari: 3484716 Ranar Watsawa : 2020/04/16
Bnagaren kasa da kasa, tawagar likitoci daga kasashe 10 suna gudanar da ayyukan lafiya a taron ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3484165 Ranar Watsawa : 2019/10/18
Bangaren kasa da kasa, Mir Masud Husainiyan shugaban karamin ofishin jakadancin Iran a Karbala da ke kasar Iraki ya bayyana cewa Iraniyawa miliyan uku ne za su halarci ziyarar arbaeen.
Lambar Labari: 3482048 Ranar Watsawa : 2017/10/29